Auren Sha'awa Complete Hausa Novel

Nutse ya shiga Office ɗin nasa gamida ajiye brief case ɗinsa akan table,sannan ya zare jacket ɗin saman kayan ya rataye a inda ya dace ,yayi turning Room warmer daga Ac sannan ya dawo ya zauna rikica akan kujeran sa ,tamkae wanda yy mugun Aiki…Hannunsa ya sa akan ƙasumbarsa ya ɗan shafo daga sama zuwa ƙasa

"Akram You have lot to cover,so exercise patience" ya danyi magana A hankali da haɗaɗɗen turancin sa,da sauri kuwa ya daidaita zamansa tare da matso da laptop ɗinsa na Apple zuwa gabansa ,ya fara aikinsa a ɗan Hanzari²

Ƙiyyy A ka turo ƙofar aka shigo,macece da file a hannunta mai matsakaicin tsawo chubby da ita ƴar fair in complexion…ware idonta tayi for a while tana ƙarewa sabon oganta da jiya ya dawo daga America da kallo,Choco skin ɗinsa ,haibarsa ,alamun ƙarfinsa a wajen damatsansa sun sata jin wani jiri² na fizgarta saboda tsabagen sha'awar wannan bawan Allah da ya taso mata nan take.

Sosai yasan an shigo office ɗinsa ,kuma yaji a jikinsa kallonsa ake ,amma miskilanci ya hana masa zarran ɗago kai ya kalli wanda ya shigo

A sanyaye ta tako har inda yike,bata tsaya a gaban tebur ɗinba ta kewayo wajen seat ɗinsa ta tsaya a kansa rungume da file

"Weldone sir…Awww…,good morning sir" ta faɗa da alamun ruɗewa a muryarta

Still be ɗago ba yina cigaba da shafa system ɗinsa

"Morning…How can i help you?"

"Am..eh dama doctor Adam ne ,na theraphy department yace in kawo maka file ɗin nan wai ayi signing"

Sai sannan ya ɗago ya kalli file ɗin "Ok aje ki futa"

Murmushi tayi tana ɗan kwarkwasa a gabansa

"Am sorry doctor ai ni abokiyar aikinka ne,bayan tafiyarka ne aka kawoni ,so shiyasa baka sanni ba ,sunana khairy ,nice me maka goge goge ,ma'ana cleaner"

Da sauri ya ɗago kai ya kalleta ,ƴar gayuce sosai

"Cleaner??"

Ya tambaya cike da mamaki.

With afirmation ta amsa masa da "yes sir"

Tana wani irin motsa jiki tana juya masa manya²n Ɗuwaiwukanta ta janye doguwar rigarta sai farin wandon jeans dake jikinta ,sai tattalewa take ,tana boƙaro masa tsagun ɗuwaiwukanta ,sam taƙi bari su haɗa ido ,sai saƙonta dake nemar dama mai lissafi ,hannu yakai a hankali kamar zai spanking ɗuwawun ,da sauri kuma ya janye hannunsa gamida haɗiyar miyau ,maƙutt!,cak ya miƙe ya dawo gabanta

"Now tell me what's your qualification?"

"Eh to nayi degree ɗina akan cleaning ,zan iya goge maka mota,takalmi ,wando kai har kai ma zan iya gogewa in ka buƙaci hakan…(Tayi saurin kai hannunta akan hantsar wandon sa,tana ɗan shafawa a hankali,ta ɗan sauke muryarta cikin wani irin salo na gogaggun ƴan bariki) …Infact am internal and external cleaner"

Jikinsa rawa ya ɗan ɗauka yaji joystick ɗinsa yina rawa zull zull zull a cikin boxy,sosai yikeso ya daure condition ɗin da ya tsinci kansa a ciki,yina tunawa kansa Alƙawarin da

eBook Details
File Name: Auren Sha'awa Complete Hausa Novel
Category : Adventure Hausa Novels, Love Hausa Novels
Author: Oum Aphana
Group: Hausanovels001
Compiler: Hausanovels001
Phone Number:
File Size: 112.4 KB
Views: 5300
Downloads: 583
Date: Sun 04, 2025
Download eBookRead